Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 2
  2. Attaruhu 5
  3. Albasa 1
  4. Maggi
  5. Spices
  6. Green pepper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki per boiling shinkafarki da salt ki tsane ta ki ajiye gefe saiki daura mai a tukunya kisa albasa da garlic ki jujjya y soyu

  2. 2

    Saiki zuba spices dinki ki jujjya kisaka kadan wanda zai karasa dafamiki shinkafarki

  3. 3

    Saiki saka maggi ki rufe ki barshi y tafasa saiki juye shinkafar ki barta ta karasa

  4. 4

    Idan t kusa saiki saka green pepper ki barta su karasa tare shknn done aci lpya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Rengem rengemgem shinkafa da dadi🎵

Similar Recipes