Bake and fried semolina chin chin

Ammie_ibbi's kitchen @Maryam_GI
Wannan shine farkon yina kuma Alhamdulillah yayi dadi sosai
Bake and fried semolina chin chin
Wannan shine farkon yina kuma Alhamdulillah yayi dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko kisamu bowl din ki mey tsafta seki zuba komai banda madara da milo kiyi mixing sosai se komai ya hade waje daya.
- 2
Seki raba mixture dinki gda biyu daya kisa mishi madaranki daya kuma milo sekiyi mixing
- 3
Ki dama da ruwa kadan kiyi making dough but mey madaran da me milon
- 4
Sekiyi flattening dinshi ki yanka yadda kike so ki raba biyu wasu kiyi baking dinsu wasu ki soya
- 5
Wannan soyashi nayi
- 6
Wannan kuma baking nashi nayi
- 7
Dadi ba magana😋 senaga cooksnaps naku
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15836447








sharhai (3)