Poporange and cucumber Mocktails

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#Kanostate yanada dadi sosai

Tura

Kayan aiki

15min
mutum 2 yawan a
  1. poporange
  2. 1cucumber
  3. star anise
  4. ice cube
  5. sugar

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Zaki markada cucumber Rabi rabin kuma kiyanka slices

  2. 2

    Kidauko jug kitace cucumber kisa kankara, sugar saiki juye pop orange ruba biyu kijuya kidauko glass cup kidan gwali ruwa kadan abakin cup kidauko sugar kisa abakin.

  3. 3

    Saiki juye hadin Lemon acup kisa cucumber slice guda biyu kidura star anise idan ansata alemo tana bata test medadi ga kamshi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (6)

Similar Recipes