Kunun madara

Ina taso inyi kunun madara danaaji anasa fulawa sainaji kmar baxai dadi ba amma gashi na gwada kuma yayi dadi sosai suhailah anata neman kari😍😍😍#ramadanplanners
Kunun madara
Ina taso inyi kunun madara danaaji anasa fulawa sainaji kmar baxai dadi ba amma gashi na gwada kuma yayi dadi sosai suhailah anata neman kari😍😍😍#ramadanplanners
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaki dama madara da ruwa kartai kauri sai ki juye ta acikin tsaftatacciyar tukunyarki ki wanke kanunfari 2 kisa aciki ki dora a wuta ki rufe ya tafaso. Amma ki rinka kulawa sbd inya tafasa xai xube
- 2
Sai ki kwaba fulawa a wani abun daban kartai kauri kuma kar tai ruwa inmadarar ta tafasa sai ki rage wuta ki rinka xuba fulawar nan kina juyawa har su hade xakiji yana kamshi.
- 3
In kingama saiki sa sugar ki sha, akwai dadi sosai.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (8)