Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara daka wakenki ki nika kuma kar yayi ruwa sai kisa magin da gishiri dai dai yanda kike bukata sai ki buga kullin ki dora manki a wuta dayayi zafi kifara soyawa zaki iya saka yaji in zaki
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Kosai
Gaskiya ina matukar son kosai kuma ko wani safe ina shanshi da koko ko shayi #kosairecipecontest Maryamaminu665 -
-
-
-
Kosai
Kosai nada matukan mahimmanci ajikin dan adam musamman anso a rinka na ma yara ,saboda wake kuma na hada da kwai ,wake nada mahimmanci saboda protein ne iyalaina nason kosai musamman inyi shi da kunun tamba #kosaicontest Amcee's Kitchen -
-
-
-
-
Kosai
Kosai akwai dadi musamman idan yasamu kunun tsamiya inason kosai sosai #kosairecipecontest Meenat Kitchen -
-
Kosai
Kosai yana da matuqar amdani a jikin dan adam, kuma yana da dadie iyali nah suna son qosai sosai.#Kosaicontest Ummu Sulaymah -
-
-
Kosai
Ina matukar son kosai musamman ranan asabar ko lahadi da safe na hada da kunu 😋😋😋 Mrs Maimuna Liman -
-
-
-
Kosai
Kosai girkine mai dadi kuma ga saukinyi. Naji dadinsa sosai nida yarana harda makotana duk munji dadinsa TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16075244
sharhai