Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade fulawa ki xuba kayan hadinki aciki ki kwaba ta daruwa
- 2
Karyai ruwa ki buga shi sosai saboda yafi yin saka sai ki rufe ki barshi ya taso.
- 3
Na jera a tukunyar dambu na rufe har ya dawu.
- 4
Xakiji yana ta kamshi sai a sauke a ciccire daga robar
- 5
A ci da miyar taushe, agushi ko alayyahu.
- 6
Inya taso nayi amfani da robobi nasha fa musu mai na xuxxuba kullin aciki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16098250







sharhai (7)