Kayan aiki

1hr
5 yawan abinchi
  1. Kofi 3 na fulawa
  2. Yeast babban cokali 1
  3. Ruwa daidai yadda xai kwaba
  4. Zaki iyasa dan gishiri d sugar kadan amma ni bansa ba gsky

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Ki tankade fulawa ki xuba kayan hadinki aciki ki kwaba ta daruwa

  2. 2

    Karyai ruwa ki buga shi sosai saboda yafi yin saka sai ki rufe ki barshi ya taso.

  3. 3

    Na jera a tukunyar dambu na rufe har ya dawu.

  4. 4

    Xakiji yana ta kamshi sai a sauke a ciccire daga robar

  5. 5

    A ci da miyar taushe, agushi ko alayyahu.

  6. 6

    Inya taso nayi amfani da robobi nasha fa musu mai na xuxxuba kullin aciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes