BOMBOLONI'S
Yanada dadifa sosai iyalina sunji dadinsa😋#RAMADAN#YOBETEAM
Umarnin dafa abinci
- 1
Kihada dukka kayan hadin seki dama da ruwan dumi kar yayi tauri karyayi ruwa daidai daidai kita bugasa tsawan Minti 30 sekibari yatashi in yatashi se kicuzasu kamar yadda kike gani
- 2
Sekibarsu sukara tashi na tsawon 15m se kisoya amai yadda kike gani
- 3
Se kisa chocolate inkinaso inbakyaso kina iya sa sugar da kirfa wanda kika hada yazama gari nide naci nawa da chocolate kuma yayi dadi sosai
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16106602











sharhai (2)