Red velvet cake
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko xaki fara hada butter milk dinki ki ajje
- 2
Madara babban cokali 2
Ruwan khal babban cokali 2 - 3
Xaki xuba madara a kofi ki sa ruwa kadan ki damata sai ki xuba ruwa daidai yadda xaikai kofi 1 ki juya sannan ki kawo ruwan khal ki xuba ki juya ki rufe na dan wasu mintina xakiga yadawo kamar kindirmo amma ba kauri kamarsa ba.
- 4
Sai ki kawo fulawar ki daki ka tankade tare da duka kayan ki wanda suke na gari(baking soda, baking powder, cocoa powder, gishiri) ki rinka xubawa d kadan kadan har ki juye,
- 5
Sai ki kawo butter milk dinki ki xuba ki juya sannan ki xuba diluted vinegar da kala ja ki juya su hade.
- 6
Ki juye butter ki buga d muciya ko ki yi amfani d blender ko kuma mixer in ta murxu kisa siga ki buga shima in sunyi fari sai ki rinka xuba kwan d daidai d daidai har ya murxu sosai,
- 7
Ki rufe ki rage wutar gas ki barshi yagasu 8_10 mint xakiji yana ta kamshi sosai.
Nima local baking nayi - 8
Daman kin kunna oven dinki yai xafi sai ki sassaka cokali 1 babba na kwabinki ki gasa na tsawon mint 10_12 yadanganta da xafin oven dinki
- 9
Inkuma local baking ne xaki xuba duwatsun wuta a tukunya saiki rufe tukunyar suyi xafi ki bude ki jera gwangwanayen cake din ki dakika xuxxubawa kullin
- 10
Keywords
Similar Recipes
More Recipes








sharhai (2)