Kayan aiki

hr 1mintuna
3 yawan abinchi
  1. Cupi Daya na flour
  2. Suger spoon daya
  3. Kwai daya
  4. Baking powder Rabin teaspoon
  5. Flavor kadan na diga
  6. Butter chokali daya
  7. Icing sugar spoon uku
  8. Yeast Rabin teaspoon
  9. Butter spoon daya

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Dafarko na zuba yeast na aruwan dumi na juye a sauran kayan hadin nayita bugashi inashafa butter kadan a hanuna nayishi yayi laushi

  2. 2

    Sannan na guggutsirashi ball ball na ajiyesa akan tray inda na barbada flour sai nabarshi ya tashi sai na soya amai

  3. 3

    Shikuma Abunda na zuba achiki na Uba butter spoon Daya nasamasa tankadadden icing sugar na sannan nata bugashi har yayi laushi sannan sai nayi samu ledan spaghetti na murdashi kaman korkoro na dura achiki sai na yanka bakin kadan sai na ringa Huda buns innawa dashi Ina durawa sai yaja layi dashi atakan buns in.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes