Wainar semonvita

Safeeyyerh Nerseer @3252a
Inason wainar fulawa so nace lemme try wainar semo and I enjoy it.
Wainar semonvita
Inason wainar fulawa so nace lemme try wainar semo and I enjoy it.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba semon ki a bowl me kyau seki zuba tattasai, attaruhu, albasa bayan ki greating din kayan miyan
- 2
Seki zuba maggi, gishiri, curry da tafarnuwa da cittar ki sekisa ruwan ki ki kwaba till it gives u something like this
- 3
Seki soya mangyadanki ki ajiye a gefe
- 4
Sekisa frying pan dinki akan wuta kiringa zuba mangyadan kadan kadan kina diban kullin ki kina soyawa, ingefe yayi seki juya dayan gefen.
- 5
Zaki iya ci da yaji ko kici haka, enyoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16340530





sharhai