Kayan aiki

40mins
4 servings
  1. 4 cupsbeans
  2. 5tattasai
  3. 10tarugu
  4. 1/2 cuppalm oil
  5. 8maggi
  6. Salt
  7. 3 tbscrayfish
  8. 2 cupswarm water

Umarnin dafa abinci

40mins
  1. 1

    Za'a samu a wankeshi acire hancin sannan asa a bokiti ko roba, azuba tattasai da tarugu akai markade

  2. 2

    Bayan an markado sai azuba maggi da gishiri da manja, a motsa da kyau sannan a dauko ruwa mai dumi azuba aciki

  3. 3

    Sannan sai asamu containers ashafa mai a jiki sannan azuba kullin alala din sai ajera a steamer harya dahu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
rannar
Katsina

sharhai (6)

Similar Recipes