Alala
Dedicated this recipe to my lovely mum ❤️
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko xaki gyara waken ki ki surfa shi kicire dusar ki wanke sosai
- 2
Sannan ki saka yankakkiyar albasa da attaruhu da tattasai kiyi blending yai laushi kar ki cika ruwa
- 3
Xaki iya kara ruwan xafi in yayi daidai ki barshi saiki rinka xuxxubawa a farar leda ki kulle in kin gama
- 4
Ki sasu a tukunya da tini kinxuba mata ruwa kin dora in ruwan ya tafasa ko yai xafi sosai
- 5
Saiki sassaka alalar in ta dawu sai a kwashe a soya manja aci da yaji ko source ko d jellof.
- 6
Sai ki kawo kullin kisa masa manja da farin mai dasu maggi ki juya sosai in yai kauri dayawa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16391994





sharhai (2)