Tura

Kayan aiki

20mins
10 servings
  1. 3 cupflour
  2. Butter
  3. 1 cupSugar

Umarnin dafa abinci

20mins
  1. 1

    Da farko xakifara zuba butter kisa mixer kibugashi yayi laushi

  2. 2

    Sai ki zuba sugar ɗinki aciki idan yayi fari sai a zuba flour a murxa dahannu har ta game

  3. 3
  4. 4

    Sai asa a oven yayi 15_20 minutes
    Acidadi lfia

  5. 5

    A murxa shi yayi fadi sai asa cutter ayi cutting duk shapes din da mutum keso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deeyart_bakes
Deeyart_bakes @deeyartbakes
rannar
Zamfara
cooking is my fav.My kitchen my pride 🍔
Kara karantawa

Similar Recipes