Awarar qaramin kwano
#Nazabiyingirki COOKOUT SOKOTO
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka toton awaranki girmanda kikeso,sae ki kawo gishiri da farin maggi ki zuba mai
- 2
Sae ki zakudashi ki rufe(bazaki saka ruwa ba sabida awaran yanada ruwa ajikinshi)
- 3
Sae ki daka ko ki barza a blender,sauran albasanki 4 sae ki yankata qanana ki ajiye
- 4
Zaki cirewa tarugu da tattasae hancinsu ki wankesu sae ki yanka albasa guda 3 itama ki wanketa
- 5
Sae ki kawo barzonki ki zuba aciki,ki saka farin maggi 1
- 6
Sae ki,gishiri kadan,maggi me kololo guda 6 sae ki matse,ki dan barta inta fara zabarbaka
- 7
Sae ki cigaba da motsawa har ta soyu(sabida gudun kamawar maggi)
- 8
Sae ki kawo yankakken albasanki ki zuba aciki ki motse sae ki rufe ki sauke
- 9
Sae ki fara dibar totonki kina zubawa cikin Mai har ki gama(kina zubawa shikin cooler sabida gudun hucewa) kuma kar ki soyeta da yawa
- 10
Zaki zuba mai kwatanci a cikin tsaftataccen tukunyanki sae ki sakamai albasa kadan in ya fara qamshi
- 11
Koda Zaki gama sause inki toton awaranki maggi ya gama shiga cikinshi sae ki zuba mai ki kada albasa acikinshi idan y fara zafi
- 12
Sae ki kawo sause inki ki zubata acikin awaranki sae ki hadesu😋😋Aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes





sharhai