Soyayar shinkafa da taliyya mai kayan lambu

Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123
Nadafa shinkafa da taliya fara kuma yarage kuma ankici kawai sai na mata kwaskorima na maidashi haka kowa ko yaji dadin sa harda neman kari😋
Soyayar shinkafa da taliyya mai kayan lambu
Nadafa shinkafa da taliya fara kuma yarage kuma ankici kawai sai na mata kwaskorima na maidashi haka kowa ko yaji dadin sa harda neman kari😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba mai atukunyarki idan tadan yi zafi ki zuba albasa kibari yadan soyu kizuba tafarunwa and ginger paste shima yadan soyu
- 2
Ki zuba curry,thyme, atturugu kizuba carrot, Maggie ki soyasu on a low heat idan carrot din yayi laushi sai ki zuba shinkafar ki motsashi sosai har yahade jikinsa
- 3
Sai ki barshi yadan soyu ki zuba yankaken lawashi ki sauke ki ci da yankaken cabbage nahada gasashiyar naman zubuwa😘aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16586389

sharhai