CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Masar Bauchi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Masar Bauchi ainihin hoton girkin

Masar Bauchi

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Nayi murna sosai da aka bani Daman sake kasance cikin Amazing team, Wannan Wainar sadaukarwa ce domin nuna godiyata.

Nayi murna sosai da aka bani Daman sake kasance cikin Amazing team, Wannan Wainar sadaukarwa ce domin nuna godiyata.

Kara karantawa

Masar Bauchi

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Nayi murna sosai da aka bani Daman sake kasance cikin Amazing team, Wannan Wainar sadaukarwa ce domin nuna godiyata.

Nayi murna sosai da aka bani Daman sake kasance cikin Amazing team, Wannan Wainar sadaukarwa ce domin nuna godiyata.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1mintuna
15 yawan abinchi
  • Shinkafar tuwo Rabin tiya
  • Shinkafar dafawa gwangwani 1
  • Sugar
  • Gishiri
  • Mai
  • Kanwa
  • Kindirmo
  • Albasa idan ana so
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1mintuna
  1. 1

    Farko na gyara shinkafar tuwo na wanke sai na jika ta na tsawon awanni uku.

  2. 2

    Na dafa shinkafar dafawa na ajeta ta huce.

  3. 3

    Na hada shinkafar tuwo Dana dafawar sai na markada

  4. 4

    Nasa mishi kindirmo na rufeshi a rana har ya tashi

  5. 5

    Sai nasa ruwan kanwa da sugar da gishiri na gauraya. Idan kina son albasa sai ki yanka kanana kisa a ciki.

  6. 6

    Sai na daura Tanda a wuta nasa Mai kadan sai na zuba

  7. 7

    Da ya soyu sai na juya dayan bayan shima ya soyu. Sai na kwashe.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar December 31, 2022 07:05
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
December 31, 2022 07:45
Looks well made 🥰
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dambu da miyar tomatur
  2. Dafa duka da wake da kifi
  3. Samosa
  4. Wake damai da yaji
  5. Salad
  1. Taliya da manja
  2. Dumamen tsire (Leftovers suya)
  3. Dambu da miyar tomatur
  4. Wake damai da yaji
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16722323
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close