Wake damai da yaji

Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @aishbil
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Wake kofi 3
  2. Mai
  3. Toshi
  4. Maggi 4
  5. kanwa
  6. gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke wakenki saiki zuba ruwa kan tukunya saiki zuba wakenki da Kika wanke sai ki zuba kanwaki rufe

  2. 2

    Bayan wani lukace saiki bude ki gani in ya dafu

  3. 3

    Sannan saiki suya manki saiki zuba toshinki da gishiri saiki yamutse sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @aishbil
rannar

sharhai

Similar Recipes