Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16846819

Na gyara wake an wanke sai an dafa
Na gyara shinkafa sai na tafasa
Na soya kayan miya sai nasa ruwa da kayan dandano da ya tafasa sai na zuba shinkafa da waken. Nasa naman na barshi ya dagu
An kwafa!
More Recipes

sharhai