Abubuwan bukata danyin buredin • Flour kofi • Yeast cokali 1 • Gishiri Rabin karamar • Abubuwan bukata nasawa ciki • Mayonnaise • Ketchup (ba doleba) • Carrots • Cabbage • Cucumber • Sai namar kaza da aka gyarata tsokar kirjin kaza • Tafarnuwa(badoleba) •