Fried rice
Tayi dadi sosai gata da saurin hadawa #womensmonth
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke shinkafa ta natsaneta. Sai nasa mai awuta nazuba albasa kadan. Nakawo shinkafa nazuba nasoya har tafara golden brown
- 2
Sainasa saka ruwan nama nazuba duka kayan kamshina da attaruhu narufe kamar 10min sainasa veges dina da albasa na rage wuta takarasa dafuea
- 3
Naci tawa da cabbage salad kuma naji dadin ta amatsayin abincin dare
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16045721






sharhai (2)