Tura

Kayan aiki

  1. 2Fulawa kohi
  2. 2Semovita kohi
  3. Yeast babban cokali 1
  4. Sukari Rabin kohi
  5. Ruwan dumi
  6. Ruwan kanwa kadan
  7. Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu roba mai kyau ki zuba fulawa da semovita ki motse kisa yeast da sukari ki motse sai ki zuba ruwa ki kwaba kamar na fanke kar yayi ruwa kuma kar yayi tauri. Sai ki ruhe ki aje wuri mai dumi ya tashi.

  2. 2

    Bayan ya tashi sai kisa kanwa da baking powder ki motse sai ki dora mai akan wuta ki debo kwabin kina yimasa Fadi kina sawa cikin ruwan mai, idan ya soyu sai ki kwashe. Ana iya ci da miya, sauce ko sukari.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes