Soyayyiyar kaza

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Wannan Kazan ta musamman ce. #wechoosetocook
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samo kazarki sai ki wanke ki tsane
- 2
Ki samo tukunyarki sai ki zuba kazan, garlick, ginger, turmeric da attarugu da kika jajjaga ki zuba akai
- 3
Sai ki zuba sauran Kayan hadin. Sai ki rufe ki barshi ya nuna iya yadda ya miki
- 4
Idan ya nuna saiki tsane ki barbada flour akai sai ki siya cikin mai mai zafi sosai.
- 5
Sai na here a kan plate na zuzzuba parsley akai
- 6
Aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16584110






sharhai (4)