CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Spicy Awara (Spicy tofu)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Spicy Awara (Spicy tofu) ainihin hoton girkin

Spicy Awara (Spicy tofu)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Idan zan iya tunawa lokaci Ina karama banaso awara dan idan naci yanasani amai sai gashi yanzu Inason awara har a gida inayi, Alhamdulillah 🤓

Idan zan iya tunawa lokaci Ina karama banaso awara dan idan naci yanasani amai sai gashi yanzu Inason awara har a gida inayi, Alhamdulillah 🤓

Kara karantawa

Spicy Awara (Spicy tofu)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Idan zan iya tunawa lokaci Ina karama banaso awara dan idan naci yanasani amai sai gashi yanzu Inason awara har a gida inayi, Alhamdulillah 🤓

Idan zan iya tunawa lokaci Ina karama banaso awara dan idan naci yanasani amai sai gashi yanzu Inason awara har a gida inayi, Alhamdulillah 🤓

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Minty talatin
Mutum uku
  1. Danyen awara
  2. Shombo
  3. Attarugu
  4. Kayan kamshi
  5. Kayan dandani
  6. Ganyen albasa
  7. Garlic da ginger
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Minty talatin
  1. 1

    Da farko zaki samu fresh awaranki sai ki soyata ki ajiye a gefe

  2. 2

    Sai ki samo wani tukunya ko zuba albasa aciki a soya sai a dauki jajjagen Kayan Miya a zuba aciki sai a zuba garlick da ginger aciki ajuyashi da kyau

  3. 3

    Sai a juya shi da kyau, sai ki zuba Kayan kamshi da dandanko,daga nan sai ki zuba soyayyiyar awaran aciki sai ki juya da kyau

  4. 4

    Daga nan shikenan saiki sauke ki barbada ganyen albasa akai

    Spicy Awara (Spicy tofu)matakin girki4 hoto
    Spicy Awara (Spicy tofu)matakin girki4 hoto
  5. 5

    Shikenan aci dadi lfy tare da salad

    Spicy Awara (Spicy tofu)matakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar November 27, 2022 22:11
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

sharhai (4)

Muneera Muhammad
Muneera Muhammad @ummujannah922
December 02, 2022 14:33
Kai Masha Allah na samu tayiwa yara a breakfast 🤩
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Banana smoothie
  2. Ginger juice
  3. Yogo fruit
  4. Miyar waken soya
  5. Fried plantain
  1. Ginger juice
  2. Cinnamon rolls
  3. SAKWARA - POUNDED YAM
  4. Cuscus da miyan albasa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16655675
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close