Honey cake

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
#bake nayi wannan cake ne a lokacinda mukayi 7days sugar free challenge kuma Gaskiya ni maabociyar son zaki ne. Shin nayi wanna. Cake din da zuma
Honey cake
#bake nayi wannan cake ne a lokacinda mukayi 7days sugar free challenge kuma Gaskiya ni maabociyar son zaki ne. Shin nayi wanna. Cake din da zuma
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki hada duk wani Kayan aikinki a gu daya
- 2
Ki samo bowl ki zuba duk wet ingredients dinki aciki tare da shigan sai ki buga da kyau
- 3
Ki samo trey ki tankade fulawa da baking powder
- 4
Sai ki hade duk ingredients dinki gu daya
- 5
Daga nan sai ki zuba a abun gashi ki gasa. Ga abinda nayi anfani dashi nayi gashin
- 6
Shikenan an gama
- 7
Also kisa a ranki idan zakiyi anfani da toaster batter din yafi tauri akan gashin oven
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16759664

sharhai (9)