Kofi uku na fulawa • Kofi daya da rabi na sugar • daya na baking powder da baking soda Tsp • Kofi daya na mai ko narkakken butter • Kofi daya da rabi na buttermilk • Qwai biyu • da rabi na food color ja Tsp • na cocoa powder Tbsp • Babban cokali daya da rabi na flavor • Kofi daya na flour • Rabin kofi na cocoa powder • Rabin qaramin cokali na baking soda •