Kunun gyada

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
#gyada Ramadan ya kusa ga kunu mai saukin yi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Wannan kunun baida wuyan yi. Zaki samo markadadden gyadan ki sai ki dama
- 2
Ki tanklade ki zuba a tukunya sai ki gefe citta da kananfari aciki ki barau su tafasa
- 3
Sai ki dama garin kunun ki ko gasara/kamu da ruwan tsamiya ku ruwan lemun tsami ki dama ki ajiye a gefe
- 4
Bayan gyadan ya taffasa sai ki rage wuyan ki juya hadin garin a akai a hankali kin juyawa domin kar yayi gudaje
- 5
Shikenan sai ki zuba sugar asha lfy. Kunun nan bashi da wahalan yi Amma tanada matukar dadi barin na ga mai azumi.
- 6
Asha dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16800791






sharhai (6)