Peppered chicken

Yana da matukar dadi ga saukin yi. Wannan nayi shi ne anci da fried rice
Peppered chicken
Yana da matukar dadi ga saukin yi. Wannan nayi shi ne anci da fried rice
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samo kazarki ki yankata yadda kike bukata
- 2
Ki samo tukanyarki a Wadace ki zuba kazar aciki
- 3
Sai ki zuba albasa, maggi su curry da thyme, coriander, pepper soup spice Infact duk abubuwanda nayi listed a sama zaki zuba akai Amma zaki rage spices din kadan dashi zakiyi anfani wajen saucing na miyan
- 4
Sai ki zuba tuba akai yadda zai dafa kazar. Bisa fa yadda dahuwa de kazar take
- 5
Idan yayi Sai ki tsane ki fara soyawa cikin mai me zafi har Sai yayi color da kikeso
- 6
Sai ki samo sauce pan dinki ki yanka albasa dayawa ki soyata sama sama tare da garlick and ginger paste
- 7
Sai ki zuba jajjagen attarugu da shombo ko soya sama sama. Sai ki zuba su maggi da kayan kamshinki akai.
- 8
Daga nan sai ki zuba naman naki ki juyata da kyau.
- 9
Ki dan bashi minti kadan Sai ki zuba ganyen albasa akai ko green pepper kiyi garnishing shikenan an gama. Aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes



sharhai (6)