Peppered chicken

Yana da matukar dadi ga saukin yi. Wannan nayi shi ne anci da fried rice
Peppered chicken
Yana da matukar dadi ga saukin yi. Wannan nayi shi ne anci da fried rice
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samo kazarki ki yankata yadda kike bukata
- 2
Ki samo tukanyarki a Wadace ki zuba kazar aciki
- 3
Sai ki zuba albasa, maggi su curry da thyme, coriander, pepper soup spice Infact duk abubuwanda nayi listed a sama zaki zuba akai Amma zaki rage spices din kadan dashi zakiyi anfani wajen saucing na miyan
- 4
Sai ki zuba tuba akai yadda zai dafa kazar. Bisa fa yadda dahuwa de kazar take
- 5
Idan yayi Sai ki tsane ki fara soyawa cikin mai me zafi har Sai yayi color da kikeso
- 6
Sai ki samo sauce pan dinki ki yanka albasa dayawa ki soyata sama sama tare da garlick and ginger paste
- 7
Sai ki zuba jajjagen attarugu da shombo ko soya sama sama. Sai ki zuba su maggi da kayan kamshinki akai.
- 8
Daga nan sai ki zuba naman naki ki juyata da kyau.
- 9
Ki dan bashi minti kadan Sai ki zuba ganyen albasa akai ko green pepper kiyi garnishing shikenan an gama. Aci dadi lfy
Similar Recipes
-
Chicken pepper soup
#tel Musamman nayi Wannan pepper soup domin murnar shigan sabuwar shekara na Muharram 1444,Allah yasadamu cikin alkhairin ta. naji dadinta sosai gashi a wannan yanayin sanyi gashi da dan yaji yaji abindai ba a cewa komai sai hamdalah. Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Egusi soup
#miya Shi miyan egusi dai yana da hanyoyin da akeyi ta da dama a yau dai na zo muku da yadda akeyin wani miyan ku biyoni kuji yadda nayi wannan miyan Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
Shawarma Rice Platter
#SHAWARMA Wannan nau'in shawarma yana da matukar dadi, ga saukin yi. Yara na suna son shi mussamman weekend idan zan kai musu islamiya, suna jin dadi sosai a duk lokacin da nace musu yau shawarma rice platter zan dafa muku Sweet And Spices Corner -
Pepper chicken
Xaki shi da fried rice koh jellof yana dadi sosai koh kicishi haka nan asmies Small Chops -
-
Beklebek
#team6lunch girkin turkawa ne Nada ddi matuka kuma yana kara lafiya lokacin da akai mana da farko kowa santi ya rinkayi Nada kayan veggies kuma Sabiererhmato -
Biredin kasko
Zaki iya cinsa da shayi,miya,lemo,yanada dadi ga saukin yi#BAKEDBREADseeyamas Kitchen
-
Sauce
Wato shi wannan sauce din ba a cewa komai sai hamdala ya kunshi Kayan dadi ba kadan ba. Dan Allah ku gwada ku ban labari. Yanzu na gama nawa da zafinta wlh kowa bismillah Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Dambun kifi
🤧satin da ya gabata ya kubuce min ban daura girki ba kmr yadda na saba....yau a ankare nk ga aiyuka sun min yawa amma tunanina yana nn.Wannan dambun nayi shi ne wa mahaifina,duk da dan kadan ne kusan kowa ya ta6a anji dadishi sosai. Afaafy's Kitchen -
-
Farar miyan wake
Wannan miyar tana da dadi ga saukin yi, Ana yinta ne fara Sai a sa jar miya Sama a hada HALIMA MU'AZU aka Ummeetah -
-
Fried indomi 2
Ina tunanin mezandafa don akarya da ita sai nayi tunanin dafa indomi amma sai nace bari na soya kamar fried rice TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Lemon mangwaro
Yana da dadi sosai ga kara lafiya a jiki kasancewar kayan da akayi amfani dasu du namu ne na gida. ummusabeer -
ZOBO DRINK
ZOBO yana da matukar muhinmanci ga lapiar jikin dan adam,ga masu fama da hawan jini yana saukar dashi cikin sauri,yana daya daga cikin sinadarai masu rage teba....Da sauran su. Bint Ahmad -
Tsire
Sakamakon Sallah laya da akayi a kwai nama kuma anaso a sarafa nama izuwa nauika kalla kalla wannan yasa na sarafa nama nayi tsire kuma yayi dadi sosai sosaiYan gidan mu nata santi#Sallahmeatcontest Aisha Magama -
Farfesun naman rago
Farfesu wani salo ne na musamman na sarrafa nama. Yana da saukin yi sannan kowa akwai yanda yake shirya nasa. A lokuta da dama ina yin farfesu don ya kasance abu ne wanda ba kowa ke son dafa shi ba. Don haka zaa ci shi da marmari.#NAMANSALLAH karima's Kitchen -
-
-
Farfesun kan rago
#NAMANSALLAHNaman Kai da kafan rago na daga cikin Naman layya, wanda mutane da dama basa bashi mahimmanci, da yawa kyautar da shi suke, wasu Kuma basa ci kwata kwata, ni Kuma nakan yi farfesun shi bayan an kwana biyu da sallah saboda a ganina babu girmamawa da za a wa naman Kai Wanda ya wuce ayi farfesu kasancewar ina matukar son farfesun Naman Kai, a takaice ma, shine farfesun da na fi so sama da kowane irin farfesu, musanman idan na sameshi a kalaci, nakan hada shi da burodi ko waina ko sinasir ko Kuma na ci shi hakanan Mufeeda -
Buttered fried Rice with pepper chicken
#sahurrecipecontest Waanna fried rice din dadi yake dashi, domin an sarrafashi da butter ,kasance dani don ganin yanda aka sarrafa shi. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
Hadin dankalin salad
Wato abinda yake akwai shi ne na tsallake sati daya ban daura girki ko daya ba sakamakon barin gari da nayi raka mahaifiyata asibiti a zaria bana son sake rasa wani sati yasa na qirqiri wannan sassauqan abinci,ba wahalar yi kayan yinshi baya wahalar samu🤗 Afaafy's Kitchen -
Cinnamon rice(shinkafa mai kirfa)
Wannan abincin yanada dadi sosai kuma yanada saukin yi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Soyayyan meat pie (Fried meat pie)
#OMN Fried meat pie yayi a rayuwa ku gwada ku gode min. Ban ma san da cewa inada minced meat ba sai da naga wannan challenge din nace toh bari na bude fridge naga abubuwan da sun dade banyi anfani dashi ba kawai sai na hadu da wanga naman Ina ganinshi kuma sai yin meat pie ya shiga raina Daman ya dade banyi soyayyan meat pie ba. Kuma dadi na dashi baya shan mai Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Lemun goba
Wannan juice yana da dadi da saukin yi kuma yana da sinadirai masu kara lfy. karima's Kitchen -
Jollof rice da kifi
Wannan hadin na musamman ne, duk an hada kayan Dadi a guri daya kowacce ta dauka wadda takeson aciki . @jaafar and @cook_32013423 @Sams_Kitchen wannan girkin nayi muku ne na mussaman Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
More Recipes
sharhai (6)