Farfesun naman rago da dankali
#NAMAN SALLAH,akwai dadi
Steps
- 1
Zaki wanke naman ki ki dora a wuta kisamai kayan kamshi dasu albasa kitafasa sannan ki jajjaga attaruhu kisa tare da dandano
- 2
Ki rufe kibarshi yaita dahuwa,sannan ki fere dankali ki yanka kanana kisa a ciki shima su dahu tare in yakusa yi ki yanka albasa da yawa kisa saiki rufe minti 5 saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Sirine Chmaysem
-

Shobha Deshmukh
-

Garima Mayur Mangwani -

Soumini Bhattacherjee
-

jaysongeisler -

Lychee Smoothie (Lychee Smoothie)
Daxa Parmar
-

Jowar Poha Chivda Mixture (Zero Oil)
Muniswari.G
-

Radhika Shaparia
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Rachana Sagala
-

Maizymay
-

Jacqui Ramirez
-

WhatsCookingMama
-

Hilary
-

Jay kit
-

Hilary
-

WhatsCookingMama
-

Lipy Ismail
-

Hina Ibrahim
-

Lipy Ismail
-

Pastry_cafe_pkm
-

seeyamas Kitchen -

Dominos style boneless Chicken
Rajeshwari Raghu -

hauwau Ibrahim -

Lipy Ismail
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10395455



Comments