Steps
- 1
Za a hada duka ingredients din a cikin wani bowl haka, banda flour da bread crumbs.
- 2
Sannan a chakuda su sosai har sai komai ya hade, sai a barbada flour a sake chakudawa.
- 3
Sai a cura su into ball shape, a samu foil paper ko leda a nade su a ciki, sannan a sa ruwa a wuta in tayi zafi sai jefa su a ciki su dahu.
- 4
Sannan a cire su daga ledan, sai a dora mai a wuta tayi zafi, sannan a kada ruwan qwai, sai ana tsoma naman a ciki ana sawa a bread crumbs ana soyawa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Rita Talukdar Adak
-

Ricardo
-

Nutritional Carrot &Cucumber Salad
Ifeoma Obianagha
-

Sing Pak (Mandvi Pak / Peanut Burfi)
Priyangi Pujara
-

Mukti Sahay
-

Sweet Potato in Every Sip (Milkshake.)
Sangita Vyas
-

Kumkum Chatterjee
-

Alex Prescott
-

Cinnamon Swirl American Pancakes
Crumbs & Chaos
-

Brandon W. -

Maizymay
-

Jacqui Ramirez
-

WhatsCookingMama
-

Hilary
-

Jay kit
-

WhatsCookingMama
-

Lipy Ismail
-

Hina Ibrahim
-

Lipy Ismail
-

Farfesun naman rago da dankali
seeyamas Kitchen -

seeyamas Kitchen -

Dominos style boneless Chicken
Rajeshwari Raghu -

hauwau Ibrahim -

Lipy Ismail
-

Lipy Ismail
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10395602












Comments