Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Albasa
  2. Kayan ciki
  3. Attaruhu
  4. Maggi
  5. Kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko xaki wanke kayan cikin ki xubasu a tunkunya kixuba ruwa yasha kanshi saikiyanka albasa kixuba cittaki yatafasa sakitace

  2. 2

    Saiki dan soya kayan miyarki sama sama saiki xuba maggi da spices dinki saiki xuba ruwa daidai misali inya tafasa saiki juye kayan cikin aciki kibarsu xuwa 20 minute saiki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Gidado
Nusaiba Gidado @cook_18163061
on

Comments

Similar Recipes