Alawar madara
Steps
- 1
Zaki sami sugar dinki ki zuba a tukunya sai kisa ruwa daidai misali ki dora akan wuta ki barshi ya dahu
- 2
Idan yayi zakiji yayi danko idan kika taba kuma zaki ga yanayin kumfa amma kar ki barshi yayi ja
- 3
Sai ki sauke shi daga kan wutar kina zuba madarar ki a hankali kina tukawa har sai yayi tauri amma ba sosai ba dai dai misali dai
- 4
Daman kin shafa mai a leda ta sugar sai ki juye akai ki fada ta dai dai yanda kike so idan ta dan sha iska sai ki yanka ta yanda kike so
Similar Recipes
More Recipes
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Kulsoom Bukhari
-

Sanuber Ashrafi
-

✨ Creamy Malai Potato Kofta Curry 🥔🤍 | Soft Koftas in Rich Silky Gravy
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sampada Shrungarpure
-

Crumbs & Chaos
-

Jigisha Modi
-

DBest
-

Brandy T.
-

Traditional Japanese Breakfast
BirdieNumbNumbs
-

Ray Zeuner
-

Sprouts veggie puttu - Natural colours
Ilavarasi Vetri Venthan
-

FABS CUISINE
-

Umme Hiba
-

Vikkyz Kitchen
-

ummy usman -

Aisha Mohammad
-

Ñôôri Màlîk
-

Wajiha Zafar
-

Vid'zz Batra
-

Hamza khan
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10545737









Comments