Kwadon awara da cabbage

Umma Sisinmama @cook_14224461
Kwadon awara da cabbage
Steps
- 1
Da farko zaki yanka cabbage dinki kanana saiki wanke da gishiri, sannan ki wanke tumatur da albasa da koren tattasar da cocumber saiki yankasu kanana.
- 2
Saiki samu kwano ki farfasa soyayyar awarar ki ki juye cabbage dinnan dasu tumatur ki juya ki yanka lemon tsami ki matsa ki saka yaji da mai da maggi ki jujjuya saici gaskiya inajin dadin kadon nan sosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Hope Brincat
-

Hope Brincat
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Japanese Healthy Snack of Small Sardines and Walnuts
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Makhana Healing Elixir (Makhana Rab for Mom)
Krishna Dholakia
-

Beena Radia
-

Shital Jataniya
-

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

Lance Wilson
-

Meatballs stuffed with Mozzarella
Spice Mix
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Japanese Katsu Curry - Chicken, Pork & Shrimp
homebasedchef
-

Aish Kaur aggarwal
-

Asfiya
-

Madiha Imran
-

Reena Verbey
-

Mukimo mbaazi#jikoniweekly challange
alicia Kuria
-

Kim Maroney
-

Faiza Wajahat
-

Reena Verbey
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10740944














Comments