Dan'sululu with egg sauce

Dan'sululu with egg sauce
Steps
- 1
Za'a zuba garin alabo a kwano a diga maggi a zuba ruwa ayi kwabin kaman na danwake
- 2
Za'a mulmula kwabin kaman gullisuwa ana tarawa a tire
- 3
Kafinnan a dora ruwa a wuta inya tafasa sai a zuba a wuta ya nuna sosai kaman danwake.Inya nuna a kwashe a zuba a ruwan sanyi
- 4
Za'a dora mangyada a wuta a yanka albasa a zuba sai a soya
- 5
Kafinnan an daka tarugu da tattasai, sai a zuba akan albasan a kara soyasu tare su soyu da kyau
- 6
Insun soyu sai a zuba gishiri da kayan dandano
- 7
A samu wani kwano a fasa kwai a ciki in an fasa a kada sai a zuba akan kayan suyan dake kan wuta a ci gaba da juyawa harsai sun soyu da kyau sai a kara albasa akai a sake juyawa insun juyu da kyau sai a zuba akan dansululu sai ci.Aci dansululu lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Madhumita Bishnu
-

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Burfi
Ramaben Joshi
-

Quick and Easy Spicy Chicken Strip Tacos
Crock Pot Girl 🤡
-

Cool Ranch Doritos Baked Chicken 🐔
Crock Pot Girl 🤡
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

cookwhenbored
-

Italian meatballs aka Polpette
Themis Themis
-

Zahra_meys Delicacies
-

Marie Anderson
-

Maryam Mukhtar Nayaya ( Mrs A I Zira)
-

Xahra’s Cuisine
-

Maryam Mukhtar Nayaya ( Mrs A I Zira)
-

Lucas Issitt -

Dnice Gal Dnice Gal
-

Kels Ro
-

Dnice Gal Dnice Gal
-

Salmon ‘Chan-Chan-Yaki’ Rice Bowl
Hiroko Liston





Comments