Shinkafa da wake da miya

Shinkafa da wake da miya
Steps
- 1
Ki wanke nama ki kisa a tukunya saikisa gishiri da albasa kisa ruwa saikisa a wuta saiki wanke tomator kisa albasa kisa attaruhu saiki kai markade in namanki yadahu saiki sauke saiki dauko mangyada kisa a wuta saikisa albasa inya soyu saiki zuba tomator din saikisa kanwa ki bashi in kanwa ya fita saiki zuba nama kisa maggi saika ta juyawa saiki sauke
- 2
Ki sa ruwa a tukunya saiki wanke wake kizuba zuba waken kisa kanwa kibarshi yadahu saiki dauko shinkafa ki wanke shima ki zuba kidan sa gishiri saiki bashi ya nuna saiki suke
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken and Pesto Rice with Peas
Ricardo
-

Tom Jacobs -

Vietnamese-style chicken noodle bowls
Mark Baldwin
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Ryan
-

Madhumita Bishnu
-

Layla (lulu)
-

Quick and Easy Spicy Chicken Strip Tacos
Crock Pot Girl 🤡
-

Cool Ranch Doritos Baked Chicken 🐔
Crock Pot Girl 🤡
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

cookwhenbored
-

Jenn
-

Maryam Mukhtar Nayaya ( Mrs A I Zira)
-

Xahra’s Cuisine
-

Maryam Mukhtar Nayaya ( Mrs A I Zira)
-

kimans Catering & Global Concept
-

Lucas Issitt -

Kels Ro
-

Dnice Gal Dnice Gal
-

Salmon ‘Chan-Chan-Yaki’ Rice Bowl
Hiroko Liston
-

Jalapeño 2 cheese pancake biscuits
Shannon McDonagh
-

Shannon McDonagh








Comments