Burabuskun masara da miyar taushe

Kada mubar abincen mu na gargajiya
Inasan abincen gargajiya musamman buskin da miyar taushe ga tantakwashe da man shanu hmmmm
Burabuskun masara da miyar taushe
Kada mubar abincen mu na gargajiya
Inasan abincen gargajiya musamman buskin da miyar taushe ga tantakwashe da man shanu hmmmm
Steps
- 1
Dafarko kibayar akai miki masarar ki inje asirfa miki idan ansirfa saiki kai injen markade kice abarxa miki idan ankawo saiki dauki rareyar laushe ki tankade garin zaki gansa mai laushe to badashe zakiyi amfaneba da tsaken zaki daukokisaka rareya zaga zaga kitankade tsaken zaki gansa madai daita idan kingama saiki dauko madai dai tan dakike tankade kixuba acikin roba kizuba ruwa kijuwa sosai saiki dauko tukunya kisaka murfu akasa kixuba ruwa yanda bazai hauroba saiki zuba tsaken saiki rufe da
- 2
Faifai da Kuma murfen tukunyar zuwa minti talatin saiki sauko ki kwashe a roba kizuba gihiri da mangyada da ruwa kijuya sosai saiki kara ruwa acikin tukunyar ki kijuye tsaken kimaidasa wuta zuwa minti talatin zakije ganshe idan kintaba kinje yadahu shikinan saiki sauko idan baiyiba saiki barsa yayi amma kidinga lura da ruwan kasan tukunyar idan kuma kinada madanbace shikinan dazarar yayi shikinan saiki sauke
- 3
Anacensa da miyar taushe ko jar miya ko miyar alayyahu
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Lal Math (Amaranth Leaves) Curry
Adv. Vidya D. Umredkar
-

Onion and Tomato Tempered Curd Rice
Manisha Sampat
-

Leelumae
-

sandra53
-

So Easy and So Tasty Baked Spaghetti
Boca de Fogo
-

Quick and easy instant pot veggie beef soup
Jennifer Gilbertson -

Loonieburger -

Shabana Parveen -

Sonika Gupta
-

Hot and spicy honey bbq tofu sauce
Chef Bielybee
-

Ummu Fa'az
-

Muhammara محمره walnut Appetizer
Layla (lulu)
-

Sk.Fakhruddin -

shertou_cakes
-

Sk.Atique -

Faisal Khan
-

HiBa Imran









Comments