Brown rice
Ciki lafiya baka lafiya Dadi har kwanyar kai
Steps
- 1
Da farko Zaki wanke shinkafar ki tsane a strainer
- 2
Ki Dora Mai a wuta kisa cinnamon sticks
- 3
Ki juye shinkafar acikin Mai kiyi ta juyawa
- 4
Idan ta soyu zakiga ta canja kala ta dawo brown
- 5
Ki kwashe ki tsane a raga raga
- 6
Saka Mai a tukunya zuba jajjage tare da soyawa
- 7
Zuba soyayyiyar shinkafar tare da kayan dandano da tafasashshen ruwa
- 8
Idan takusa tsotsewa zuba tafasassun veggies da dark soy sauce rufewa ta turara
- 9
Naci tawa brown rice din da hadin cabbage (coul slow)
Similar Recipes
More Recipes
-

Garima Mayur Mangwani -

Bethica Das
-

Delicious nutritious healthy Apple dry fruit smoothi
Ramaben Joshi
-

Decphna
-

Glkota1963 -

Shivani gori
-

Fillet Steak with White Truffle Mushroom Risotto
Bee Vinitra
-

✨ Ruby Crunch Rainbow Salad 🥕💜🥜 | Creamy Lemon Yogurt Dressing
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Rekha Bapodra
-

Madhumita Bishnu
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

wingmaster835
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Mad Cook
-

Candy pasta and orange chicken sauce😋
Pharmchef🥗
-

#Spicy_Shrimp_Pho_soupWith#Chiken_Momos
Ñôôri Màlîk
-

maryam baba mahmoud
-

Homemade sage & onion pork burger with bacon and HP brown sauce
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Maryamaminu665
-

Emilys Home Cooked Kitchen
-

Yui Miles
-

Fatima Zahra
-

Goats cheese balsamic sweet potatoes
Fionn Finegan











Comments