Soyayyar taliya me kayan lambu

Ashmah's kitchen @Ay080775723
Soyayyar taliya me kayan lambu
Steps
- 1
Ki fara soya taliyar Taki da mai
- 2
Seki zuba Mai a cikin tukunya kisa albasa ki Dan soyasu suyi laushi
- 3
Kisa tafarnuwar
- 4
Seki zuba attaruhun ki da kika jajjaga ki juya
- 5
Seki zuba Koran tattasan ki da da peas da Jan tattasai da karas din naki ki juya sosai
- 6
In sun soyu seki zuba taliyar seki zuba ruwan zafin ki dai dai yadda ze isa
- 7
Sekisa seasoning dinki da spices seki juya sosai seki rufe ki bashi 6 minutes haka seki sauke
- 8
Gashi yadda tayi
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Barfi
Ramaben Joshi
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Easy Crab Stuffed Portobello Mushrooms
Chef Nena
-

Easy Oven Baked Chicken Fajitas
Elyse Rose
-

Robert Gonzal
-

Vietnamese Vegetarian Egg Meatloaf
Air Fry with Me
-

Healthy Yellow Moong Daal Veggie Khichadi
Alka Bhandari
-

Sakshi Lodhi
-

kay
-

Faiza Ghazi
-

welma
-

Dipti
-

Jyoti dhawan -

Antara Basu De
-

Rajan Sharma -

Manal Khan
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11355328
















Comments