Steps
- 1
Waenna sune abubuwan da muke bukata
- 2
Ki zuba flour cikin bowl kisa gishiri da mai ki motse ki zuba ruwa kadan kadan har kwabin yayi laushi.
- 3
Ki sa mai a kasko idan ya danyi zafi kizuba albasa da tafarnuwa ki juya sai kisa tattasai ki juya ki zuba magi da nikakken nama da kika dafa ki cigaba da juyawa
- 4
Idan namanki ya shige sosai ki zuba daffafen arish ki juya da karshe kisa cabegi da caras sai ki kashe wutar yayi kenan.
- 5
Saiki dauko dough dinki kisa a flat surface ki murza sai ki budeshi sosai ya shape kamar haka
- 6
Ki zuba hadin namanki ki hadeshi sosai sai ki rufe kamar haka
- 7
Kisa wuka ki ynka gefefen kamar yanda nayi wanna saiki kiyi egg wash.
- 8
Ki gasa a pre heated oven har yayi golden brown.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Moong Dal Tadka (Split Green Gram Lentil Curry)
Bethica Das
-

Seema Sharma
-

Swati Sheth
-

ifuchi
-

Rekha Bapodra
-

Foram C. Virani
-

Bianca Mwale
-

pinal Patel
-

Air Fryer Ham & Cheese Sandwiches
Leelumae
-

Erika
-
![Matcha Hotteok [Green Tea Pancake] A picture of Matcha Hotteok [Green Tea Pancake].](https://img-global.cpcdn.com/recipes/1fa7b26d1af62040/240x240cq80/matcha-hotteok-green-tea-pancake-recipe-main-photo.jpg)
Matcha Hotteok [Green Tea Pancake]
Spoonful Passion
-

Seared Chicken Breast w/ Shrimp and Scalloped Potato
The Cast Iron Soulé
-

Xara's C&C's
-

Bintul Huda
-

Sadaf Zahid
-

Hinna Faisal
-

Drunken Cherry in Molten Lava Cake
Spoonful Passion
-

Hiroko Liston
-

Homecook Mou
-

Tanuja Keshkar -

khadija balarabe jibril -

Ummi Babba






















Comments