Potato omelette

Iyalena na matukan son dankali sossai, shiyasa nayishi, yummy ba'a ba yaro mai kiwiya
Potato omelette
Iyalena na matukan son dankali sossai, shiyasa nayishi, yummy ba'a ba yaro mai kiwiya
Steps
- 1
Zaki samu dankalin turawa ki pere ki yanka kanana a cikin kwano mai ruwa, sai ki dauraye ki tsene ruwank
- 2
Zaki samu tukunyanki ki zuba man turkey ki, sai ki aza ga wuta ki soya mai dinki da albasa, sai kisa ma dankalinki gishiri kadan ki zuba a mai dake wuta, sai ki soya shi ba sai ya bushe ba sai ki kwashe
- 3
Zaki doki carrots naki, ki wanke da ruwa ki yankashi kanana a wani plate, ki dauko su tatashe, tarugu, albasa, tafar nuwa ki jajaga. Sai ki samo kwanu ki pasa kwaya kwanki ki tuya, sai ki zuba jajenki, ki zuba carrots dinki, ki sasu magi da gishiri da sauransu
- 4
Sai ki zuba dankalinki na turawa, zaki tabata kwai din zai rufe dankali din, sai ki sa mai gyada, ko man turkey dinki a kan wuta, sai ki zuba kwai dinki mai hade da dankali a kan tukunya ki soya
- 5
Inya soyu sai ki kwashe, karki barshi ya kone. Madallah ruwar gida, Amarya, mai gida da yara suna iyace. Hmmm da dadi sossai ba bama yaro mai kiwiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

Hetal Poonjani
-

Dave Vishakha
-

Peanut Butter Chocolate Chip Cookies
ldscorpio1
-

Amber Bergan
-

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

Nashville Style Chicken Sandwich
ryandvy
-

Buttermilk Blueberry Breakfast Cake
Performance Triad
-

Sarah Jacobs
-

Bebang Valencia
-

Spicy Red Cabbage with Peas and Pots
David Duplisea
-

Vegetable Momo’s / Dumpling Nepali/Darjeeling Style
The Simple kitchen
-

Nashville Style Chicken Sandwich
ryandvy
-

Sameera Sameer
-

Pork & Cabbage Miso Nabe (Hot Pot)
Hiroko Liston
-

Nessa









Comments