Steps
- 1
Da farko za'a hada Butter da sugar ayi mixing har sugar ya narke
- 2
Sai a fasa qwai a Kada a zuba a hadin butter
- 3
A tankaɗe flour a sa baking powder cikin flour a zuba a hadin Butter ayi mixing Amma kar a buga sosai a sa flavour
- 4
A kunna oven a shafa Butter a jikin kwanon gashi a watsa flour kadan sai a sa hadin cake.
- 5
A bashi minti arba'in sai a saka tsinke ko wuqa aga in Bai maqale ba to ya gasu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Creamy Italian Chicken Pasta Salad
Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Layla (lulu)
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

pinal Patel
-

Madhumita Bishnu
-

Amberly Scott
-

kairynel
-

Teddy Kitchen | 港式瑞士雞翼 (必學簡易版) | Hong Kong Swiss Wings (Easy version)
Teddy Kitchen TDK
-

Deeya Sanchari
-

Creamy mushroom white sauce pasta
Priyanka Mahendran
-

Hauwa Wali
-

Easy Chicken Ramen (w/ leftovers!)
Sav & Sky
-

Spurthi Rao
-

mumeena’s kitchen
-

Oum Ahmad -

Usha V Bhat
-

Hauwa Wali
-

mimi35245
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12107903














Comments (5)