Kunun gyada by Chef_Maryumms_Cuisine🌸

Kunun gyada akwai dadi musamman a azumi😋Ramadan Mubaraq💫#Yobe,damaturu
Kunun gyada by Chef_Maryumms_Cuisine🌸
Kunun gyada akwai dadi musamman a azumi😋Ramadan Mubaraq💫#Yobe,damaturu
Steps
- 1
Dafarko zaki dauko gyadanki kitace sannan kisa a tukunya me tsafta kidora a wuta
- 2
Sannan kijira yatafasa dan karya zube, sannan kiwanke shinkafanki Dan kadan kizuba Yayi ta tafasa har ya nuna shinkafan
- 3
Da yanuna seki sauke kisa bula lemo zakiga yakara haske kuma Yayi kauri kuma Yayi Dan tsami kadan(dake yaji gyada base kinsa Kamu ba abun daurewa idan diyawane kunun toh pa sekinsa)
- 4
Tunda bayawa kunun kuma gyadan ya isa zakiji dadinsa da gardin sa da qamshinsa kuma Shikenan seki sauke kisa sugar asha da zafi zafinta koda qosai Ko alale nawade da alale ne👉
- 5
Asha dadi lafiya😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Kevin Salchert -

Chicken Parmesan Skillet Casserole
cindybear
-

Courtney Reiman
-

Teodora T.
-

Aiman Ishtiaque
-

Chicken Parmesan Skillet Casserole
cindybear
-

Oum Najmah
-

RUCHIKA
-

Hina Ibrahim
-

Warisha Nimra💝
-

Rasmah_delight
-

Chicken veg roll samsoy filling
Nosheen Nadeem




















Comments