Faten wake da doya

Faten wake da doya
Steps
- 1
Zaki wnke wakenki ki xuba a tukunya ki xuba ruwa ki dan jefe yar kanwa kadan,ki brshi yy ta dahuwa,seki jajjaga tattasai da attaruhu da albasa ki xuba akai ki kawo kayn dandano Dana kamshi ki xuba aciki ki brshi ya cigaba da dahuwa
- 2
Zaki feraye dayarki ki ynka kanana,ki ajjeta a gefe,ki yanka alayyahu da albasa ki wanke ki ajje a gefe
- 3
Ki taba wakenki inya soma dahuwa seki kawo doyar nan ki xuba akai ki rufe su cigaba da dahuwa,in yy 10mjn haka seki kawo manjanki ki xuba ki xuba ki barsu suyita dahuwa hrse duka sunyi laushi romon yy kauri
- 4
Seki sauke ki kawo alayyahunki da albasarki ki xuba ki motsa seki rufe in yy 2min haka shikenan se ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Ratalu ki Sabji in different style
Prachi Maheshwari
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Samantha B
-

Besan Barfi - Chickpeas Flour Sweet
Surekha Dongargaonkar
-

Shobha Rathod
-

Leahgathukia -

Raissa Lauwsen
-

Angelica
-

alfredsanpedro
-

Kema Nicole
-

Mimi's Cake and Snacks
-

Amber Khan
-

Antto Martinez
-

Asna Azeem
-

Spaghetti with tomato, chilli & garlic #mycookbook
Sonia Duthie
-

T_Cool_Snacks_And_More
-

Flavors by Soumi
-

ZMA
-

Aiman Ishtiaque
-

Saima Aleem










Comments