Frying rice with egg and vegetables

Frying rice with egg and vegetables
Steps
- 1
Here are the ingredients you many need
- 2
Da farko Kisaka oil naki a pan sai ki dauko egg da kika sakamasa salt sai ki zuba a chikin pan naki ki soya yayi kamar danbu, bayan ki yi fry dinsa saiki sakashi a wani bown
- 3
Saiki dauku oil kisaka a chikin tukunya bayan oil dinki yayi zafi sai ki yi add na onion achiki in ya soyu sai ki yi add garlic, ginger ki soya and add your spice,maggie,and fry egg dakika soya shi da farko kisakashi achiki amma yakasanchi wutan ba yawa saboda kar ya kuni bayan ki gama sai ki dauko boiled rices naki kirinka sakashi kadan kadan kina garwayawa
- 4
Har sai ya hadi jikinsa da kayan hadin da kika sa sa anna ki dauko vegetables din da ki ka yayyanka ki sa a chiki ki garwaya saboda ku ina ya ji. Kisa ruwa kadan Karki manta ki rage wutan saboda kar ya kuni kuma bai nunaba kibarsa na some minutes
- 5
In yanuna zakiji yana kamshi
- 6
Is now done
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Rehana Wasim
-

Sarvat Hanif
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Cilantro pachadi, onion pachadi with Curd
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Shital Jataniya
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Minda
-

Meat Lovers Potato O’Brian Breakfast Casserole 🥘
Crock Pot Girl 🤡
-

Grill-Master
-

The Best Caramel Apple Cobbler Dump Cake
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jasmeet Jeswani
-

Chickpeas and White peas Sprouts Salad
Sanuber Ashrafi
-

Minda
-

Spoonful Passion
-

Saba Butt
-

Inaya Khan
-

Bianca Mwale
-

CoryDean -

Carla Hulbert



























Comments