Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yayyanka 1 sausage into 3 pieces sai ki dan tsaga shi gefe gefe da wuka yadda maggi zai shiga ciki.

  2. 2

    Sai kiyi greating onion, red and green peppers dinki kisa oil 1 teaspoon da maggi kiyi mixing.

  3. 3

    Sai ki sama sausage din hadin da kikayi ya shiga cikin inda kika tsaga sosai sai ki gasa a oven for 10-15mins.

  4. 4

    Idan ya gasu kika sauke kisa sticks kiyi serving.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fadeelah Yari❤️
Fadeelah Yari❤️ @cook_64370921
on
Kaduna, Nigeria

Comments

Similar Recipes