Yam balls

2day I wake up craving yam bt nt fried 1 so I suggested yam ball
Yam balls
2day I wake up craving yam bt nt fried 1 so I suggested yam ball
Steps
- 1
Ki fere doyanki ki wanke sai ki zuba ruwa cikin doya a tukunya ki saka gishiri da pinch of sugar ki dafa
- 2
Kiyi grating kayan miyanki and keep it aside
- 3
Bayan doya ta dahu sai ki tsane ta ki daka ta ki kawo kayan miyanki da kk yi grating ki zuba a kai sai ki juya a roba mai dan zurfi ki zuba maggi spices dinki da black pepper kadan da curry ki zuba sosai su hade koina
- 4
Sai ki samo tray ki fara yin balls din kina jerawa a kai har ki gama sai ki kawo flour ki dan Barbara a kai
- 5
Sai ki dora mai a wuta ki soya da albasa ki fada kwai kiyi kada shi sosai sai dauko balls din kin sakawa a cikin ruwan kwai kina soyawa in ya soyu ki tsane a colander sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Thai Green Papaya Salad (Som Tum Thai)
Emperor Nasi Goreng
-

Sanuber Ashrafi
-

Prachi Phadke Puranik
-

Jhansi
-

Arbi Fry with Chettinad Masala,
Bethica Das
-

Bethica Das
-

Kathiyavadi Bhrela Marcha No Sambharo
Heenaba jadeja
-

Maimoonah Ismail -

Nazneen Darakhshan
-

Eazy-Peazy AirFryer BBQ Chicken
laurylavoie
-

Salmon with Blood Orange-Honey-Habanero glaze
Tonight We Cook
-

Alice M. Dale
-

Prajakta Patil
-

Gunjankevyanjan
-

Jennita Josiah
-

Sampa Bardhan Ray
-

Astha Srivastava
-

Vaishali Suhas
-

✨S✨
-

Mitu's Magic
-

Ritu Pahwa
-

Priya Varshney










Comments