Tuwon shinkafa miyar wake

Faty Baba @Hannyskitchen
Steps
- 1
A wanke shinkafan tuwo sai a dora ruwa a tukunya a zuba a ciki. A barshi su tafaso tare har ya nuna. Sai a tuka da muciya a daura a leda.
- 2
A surfa wake a cire bawon a wanke shi sossae
- 3
A zuba manja a tukunya asa albasa ya soyu sai a zuba kayan miya a soya. Sai a zuba ruwan nama tare da naman sannan maggi da sauran spices a barshi ya tafasa.
- 4
A zuba waken sai a dan diga kanwa kadan saboda ya nuna sossae. Sai a gauraya a barshi ya dahu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

No Bake Chocolate Oatmeal Cookies
Aysenur D.
-

Julie 🥰
-

Julie 🥰
-

PittbullMom2014
-

farang31
-

Hina Ibrahim
-

Chef_From_Uae.
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Marium Wasim
-

Bint e YasirMir
-

Passi Vikshali
-

Crispy Tortilla Bowls for Taco Salad
Maggie Conlon
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14786115














Comments