Steps
- 1
Idan bread dinki bame yanka yanka bane zaki d'auko shi ki samu wuk'arki me kaifi ki yanka ta kamar yankan me yanka yanka ki ajje shi a gefe ki, kawo kwano ki fasa kwanki dede yadda kike ganin ze isheki, ki d'auko maggi kadan ki barbad'a da,d'an sugar shima kad'an sai ki, kawo dakakiyar cittar ki da cinnamon da kanun fari shima ki zuba kadan ki, kawo yankakiyar albasar ki itama ki zuba da jajagegen atarugun ki.
- 2
Bayan kin gama had'in sai ki kad'a kwan,ki d'auko kaskon suya ki d'aura kan wuta,ki,kawo butter,ki samu brush ko de wani abun da zaki iya shafa butter d'in cikin kaskon sai ki goga ko ina ki d'auko wannan bread d'in kin tsomawa cikin wannan ruwan kwan kina soyawa idan kika saka gefe d'aya ya soyu sai ki juya d'an gefen ma kisa kinayi kina dan zuba, buttar kadan har ki gama ana cinshi da ruwan Lipton me kayan kamshi ko da tea me madara koda fresh milk, ko hollandai, ko lemo duka.
Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Recipes for One
-

Phomskie
-

Alakai Akana
-

Sundubu Jjigae (Sup Tahu Pedas Ala Drakor)
Yuliyanti Zaenal
-

Zobia Sajjad
-

Shagufta Sheikh
-

Hina Ibrahim
-

Zobia Sajjad
-

@Om Ziyad_Kitchen
-

@Om Ziyad_Kitchen
-

Sumreen Farooq
-

Rice potatoes and coconut juice
@Om Ziyad_Kitchen
-

Rehana Wasim





Comments