Steps
- 1
Za a wanke kaza a saka ta a tukunya, a yanka albasa, a saka kayan qamshi da sinadarin dandano da ruwa kadan, sai a daura ta wuta a silala ta.
- 2
Sai a hada flour, corn flour, garin tattasai,seasonings da spices, sai a gauraya su.
- 3
Sai a dauko naman kazan a saka shi cikin flour a danna shi ko ina ya samu, sai a tsoma a ruwa a sake danna shi cikin flour. Sannan a tsoma ta a mai a soya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

Jigisha Modi
-

Rosemary, Herbal, Refreshing Masala Tea, Fresh Rosemary, for Good Health
Nargis shaikh Shaukat
-

Sampada Shrungarpure
-

Sampada Shrungarpure
-

Hema Wane
-

Pragati Hakim
-

蛟龍Stormwyrm
-

Galit Berger
-

Robert Gonzal
-

Somi Ali
-

Ma Shol
-

Aisha
-

Pradnya Khadpekar
-

Sehrish jabeen
-

Foodtime
-

Jamila Ibrahim Tunau
-

anavi daas
-

Naheed Alam
-

salochna tivari
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15324249
















Comments (2)